Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - habarta cewa, a yayin zagayowar bukin cika shekaru biyu da shahadar Sardar Hajj Qasim Sulaimani da Hajj Abu Mahdi al-Mohandes, an gudanar da gagarumin taro mai taken “Faya Suyufi Khuzini” (Takubba Ku Kamani) tare da gabatar da jawabi daga Sheikh Akram Al-Kaabi, babban sakataren kungiyar Nujba ta gwagwarmayar Musulunci a Iraki.

10 Janairu 2022 - 15:07